Aminiya, Friday, 22 October 2021
Top headlines in this edition
- Tsintsiya na iya watsewa (page 2)
- Yadda masu qwacen waya suke jefa Kanawa a tashin hankali (page 3)
- ‘Suna kashe mutane wajen qwacen waya’ Abin ya ragu sai dai... ’Yan sanda (page 3)
- KwamitinWa’azi: An ja daga tsakanin gwamnati da malamai (page 4)
- Gwamnati ba ta da wannan hurumin – Sheikh Maraya Addini ba abin wasa ba ne – Fasto Buru (page 4)
- Masuntan Taraba: Masu jefa jariri a ruwa ya kwana (page 5)