Aminiya, Friday, 22 July 2022
Top headlines in this edition
- Yadda muke rayuwa ba albashi –Malamai (page 1)
- Yajin aikin ASUU: Yadda muke rayuwa ba tare da albashi ba—Malaman jami’a (page 2)
- Sabon salo: ’Yan bindiga na amfani da qananan yara wajen kai hare-hare a Katsina (page 3)
- Yadda hakan ya samo asali Yadda suke kai hare-haren (page 3)
- Olala: Abincin da Mariya Xantata ke ciyar da dubban almajirai kullum (page 4)
- ‘Yadda muke rayuwa ba tare da albashi ba’ (page 4)