Aminiya, Friday, 4 November 2022
Top headlines in this edition
- Yadda batun canjin kuxi ya kaxa hantar ’yan Najeriya (page 2)
- Alfanu da haxarin shan maganin qarfin maza (page 3)
- Addini bai hana ba idan...Malami (page 3)
- Kwangilar Naira miliyan 370 da ta gaza samar da xigon ruwa bayan shekara 6 (page 5)
- ‘Qarshen Nuwamba ruwan famfo zai samu a garin Dukku’ Mun dogara da tafkuna da dillalan ruwa — Al’umma (page 5)
- Yunqurin lalata: Ana zargin tsohon qaddamarda kwamishina da kashe abokinsa a Bauchi (page 6)