Aminiya, Friday, 5 May 2023
Top headlines in this edition
- Manyan matsalolin da Buhari zai bar wa Tinubu gadonsu (page 2)
- Kishiya: ‘Duk baqin kishin mace ta san kishiya na da amfani’ (page 3)
- Na ga alfanun kishiya – Uwargida Na sauya rayuwar uwargida – Amarya (page 3)
- Hausawa da Fulani da makomarsu a Sudan (page 4)
- Tilas duniya ta kawo qarshen yaqin Sudan – Janar Agwai (page 5)
- Masu kuxi ke amfani da sojoji wajen mulkin qasar Qasashen waje kuma suna neman gindin zama Talakawa kawai ake cutarwa (page 5)