Aminiya, Friday, 16 February 2024
Top headlines in this edition
- Nijeriya ta kasa cike kashi 50 na kujerun Hajjin bana saboda tsada (page 1)
- Yadda Dalar Amurka ke jefa ’yan Nijeriya cikin qunci (page 3)
- Ana dakon nama da kashin shanu a buhu xaya (page 4)
- Qazanta da rashin yanayi mai kyau da ake gudanar da mahauta a Abuja (page 5)
- An yi amfani da sa hannun Buhari na bogi wajen cire Dala miliyan 6.2 daga CBN — Boss Mustapha (page 6)
- Rikici a kan tabar wiwi ya yi ajalin mutum xaya a Gombe Gidajen burodi za su (page 6)