Aminiya, Friday, 9 August 2024
Top headlines in this edition
- An harbe mai shirin amarcewa da matasa a Kano da Kaduna Iyalan waxanda aka kashe sun buqaci bincike da diyya (page 2)
- Yadda zanga-zanga ta koma tarzoma a Arewa (page 3)
- Za mu ci gaba da zanga-zanga ba gudu ba ja da baya—Solomon Dalung (page 4)
- An harbe mai shirin amarcewa da matasa a Kano (page 4)
- Yadda ake kwashe shekaru ana shari’o’in kisan gilla a Nijeriya ba a gama ba (page 5)
- Gwamnatin Tarayya ta bai wa Yobe za ta daqile buhunan hatsi 90,000 cikin wata 7 – SEMA kwararar yara (page 6)