Aminiya, Friday, 4 April 2025
Top headlines in this edition
- Yadda Kanawa suka huce takaicin rashin Hawan Sallah (page 2)
- Mahaya sun yi bulaguro zuwa wasu masarautu ’Yan kallo sun sauya dabara (page 2)
- Matan da suka tsira daga Boko Haram na buqatar tallafin musamman (page 5)
- Gwamna Buni ya gyara wa jami’an tsaro motoci 24 (page 6)
- Qungiyar Gwamnonin Arewata yi Allah-wadai da kisan gillar mafarauta a Edo (page 6)
- Tinubu ya cire Mele Kyari daga shugabancin NNPC (page 7)