Aminiya, Friday, 19 September 2025
Top headlines in this edition
- Matasan Nijeriya sun koma yin ci-rani a Nijar da Chadi (page 2)
- Takari: Rayuwar ’yan Nijeriya mazauna Saudiyya (page 3)
- NEDC: Magidanta 500 a Jihar Borno sun samu tallafi bayan harin Boko Haram a Darajamal (page 6)
- A Jihar Gombe aka fi samun yawan cizon maciji a Nijeriya – Dakta Isma’il (page 6)
- Zulum ya buxe makarantar Isamiyya mai ajujuwa 48 a garin Baga (page 7)
- ‘Yan sanda sun kama mutum 6 kan satar zinarin sama da Naira miliyan 100 a Kebbi (page 7)