Ayau, Friday, 24 May 2024
Top headlines in this edition
- Ra’ayinmu Buqatar Lalubu Hanyoyin Cin Gajiyar Ma’adinai A Nijeriya (page 3)
- KalloYa Koma Kano Game DaYiWa Masarautun Jihar Garambawul (page 4)
- Mun Duqafa Kawo Qarshen MatsalarWuta A Arewa Maso Gabas –GwamnaInuwa (page 4)
- GanawarTsoffin Gwamnonin ZamfaraTa ‘YanNijeriyaZa Siyasa Ce BaTsaro Ba –GwamnanJihar (page 6)
- Su ShaWahala Matuqar Ba A Biyan Alqalai Albashi – BabbanJoji (page 6)
- Matsalolin Tsaro Da Ambaliya:‘Yan Nijeriya Sun Sayo Abinci Daga Waje Na Tiriliyan 3 - CBN (page 7)