Aminiya, Friday, 30 August 2024
Top headlines in this edition
- Wane ne zai ceto Arewa? (page 3)
- Arewa ce matsalar kanta, maganin na hannunta – Wazirin Katsina (page 3)
- Arewa ce matsalar kanta, maganin na (page 4)
- ’Yan Arewa da suka cancanci a saurare su ba sa yin magana – Farfesa Munzali Jibrin (page 5)
- An kafa cibiyar sasanci don rage cinkoson shari’a a kotunan Katsina (page 6)
- Mai kai wa ’yan ta’adda kakin sojoji ya shiga hannu a Kaduna (page 6)