Aminiya, Friday, 6 September 2024
Top headlines in this edition
- Ambaliya na ci gaba da kassara Arewa (page 2)
- Ta hallaka mutum 68 a Jigawa da Bauchi, ta rusa gadoji Ta lalata gidaje da gonaki sama da 16, 020 (page 2)
- Yadda ’yan bindiga suka mayar da wasu makarantun Katsina makwancinsu (page 3)
- Ciyaman da xan MajlisarWakilai sun sa zare kan ayyuka a yankinsu (page 3)
- ‘Na yi riqa qyamar sunana daga farko’ ‘Yadda na yi kusan saki-na-dafe wajen neman aikin soja’ (page 4)
- Bambancin qabila da addini bai cikin (page 4)